An zaɓi tsohon gwamnan na Kano ne a matsayin wanda zai shugabanci APC, a taron kwamitin gudanarwar jam'iyyar da aka yi a Abuja.
Haka kuma kwamitin gudanarwar ya zaɓi Sanata Ajibola Basiru a matsayin sakataren jam'iyyar na ƙasa.
Karin bayani - https://bbc.in/3QrVbjQ

No comments:
Post a Comment