banner

002

001

google-site-verification: googlee60b5eec5b8450ce.html

Arewa mufarka

Anyi juyin mulki a niger

Wasu sojoji ƙalilan ne suka fito gidan talabijin na ƙasar suka tabbatar da juyin mulkin da suka yi, suna cewa saboda halin da Nijar ke ciki na "taɓarɓarewar tsaro da tattalin arziƙi".

No comments:

Post a Comment