banner

002

001

google-site-verification: googlee60b5eec5b8450ce.html

Arewa mufarka

Hotunan yadda Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da matatar man fetur ta Ɗangote a jihar Legas. A cikin waɗanɗa suka halarci taron akwai Shugaban jamhuriyar Nijar da na Ghana, da wasu daga cikin gwamnonin Arewacin Najeriya da zaɓaɓɓen mataimakin shugaban Najeriya. 📸 - Fadar Shugaban Najeriya

Hotunan yadda Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da matatar man fetur ta Ɗangote a jihar Legas. 

A cikin waɗanɗa suka halarci taron akwai Shugaban jamhuriyar Nijar da na Ghana, da wasu daga cikin gwamnonin Arewacin Najeriya da zaɓaɓɓen mataimakin shugaban Najeriya.

📸 - Fadar Shugaban Najeriya

No comments:

Post a Comment