Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya sanya hannun domin amincewa da kudurin kafa Hukumar kula da yankin Arewa maso Yamma.
Hukumar dai zata kula da kowane fanni na cigaban jihohin Kano, Kaduna, Katsina, Jigawa, Sokoto, Kebbi da Zamfara.
Sanatan Barau Jibril na jahar Kano ne ya gabatarda kudurin.

No comments:
Post a Comment