banner

002

001

google-site-verification: googlee60b5eec5b8450ce.html

Arewa mufarka

TIRƘASHI: Mutumin nan da ya ƙi yarda ya sayar da kekensa a Saudiya kan naira miliyan 40, ya bayar da keken a Legas, ga gidan tarihi na kasa da ke cikin garin Legas.

TIRƘASHI: Mutumin nan da ya ƙi yarda ya sayar da kekensa a Saudiya kan naira miliyan 40, ya bayar da keken a Legas, ga gidan tarihi na kasa da ke cikin garin Legas.

Yanzu haka dai Alhaji Ali Obobo ya fara tattaki daga birnin Legas inda zai tafi birnin Maiduguri jihar Barno a kasa.

Keken da ya hau yaje Makkah daga Jos, yayi Umrah, wani Balaraben ƙasar Egypt ya saya naira miliyan 40 amma ya ƙi siyasarwa, yanzu haka keken na gidan tarihi a Legas, ya ce yayi haka ne saboda kishin ƙasa.

Wanne fata za kuyi masa?

No comments:

Post a Comment