Yau shekaru 16 ke nan da Allah Ya dauki ran fitaccen malami Sheikh Ja'afar Mahmud Adam a Kanon Najeriya.
Wasu ne suka yi wa Malam Ja'afar kisan gilla yayin da yake jagorantar Sallar Asuba ta ranar 13 ga watan Afrilun 2007.
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam dai ya shahara a fagen ilimi, musamman a lokutan Azumi na watan Ramadan da Musulmai ke yi a duk shekara. Wane fata kuke yi wa Sheikh Ja'afar?

No comments:
Post a Comment