An gano kan tumakai dubu biyu a gidan Fir'auna a kasar Masar
Wata tawagar masu binckien Amurka ta tsinci kan tumakai kimanin dubu biyu a dakin
Fir'auna a kasar Masar,
an gano wadanda kan ragunan da barewan ne a lardin Abidos a daya daga cikin wuraren da sarakuan kasar suka rayu

No comments:
Post a Comment